Snapchat Ta Toshe Al-Jazeera A Saudiyya

Kafar sadarwa ta Snapchat ta toshe kafar yada labarai ta Al Jazeera a kasar Saudiyya.

Snapchat Ta Toshe Al-Jazeera A Saudiyya

Snapchat ya dauki matakin ne bisa umarnin da hukumomin Saudiyya suka ba da na cire baki daya kafar yada labaran mallakar kasar Qatar, saboda kasar ta bijirewa umarnin kasashen Labarawa da ke yankin Gulf da hakan ya sabawa dokokin kasashen. Qatar dai na takun saka da Saudiyya da wasu kasashen Larabawa da suka hada da […]

Qatar ta yi watsi da buƙatun Ƙasashen Larabawa

Qatar ta yi watsi da buƙatun Ƙasashen Larabawa

Ministan Harkokin Wajen Qatar Sheikh Mohammed bin Abdulrahman al-Thani ya yi watsi da buƙatun da Ƙasashen Larabawa suka nemi ƙasar ta cika su guda 13, gabanin su dawo da hulda da ita. A ranar Juma’a ne ƙasashen Saudiyya da Bahrain da Masar da kuma Hadaddiyar Daular Larabawa suka miƙa wa Qatar buƙata 13 da suke […]

Ƙasashen yankin Gulf sun nemi a rufe Al Jazeera

Ƙasashen yankin Gulf sun nemi a rufe Al Jazeera

Ƙasashen yankin Gulf da suka katse hulɗa da Qatar a farkon wannan wata sun miƙa mata buƙata 13 da suke son ta cika. Saudiyya da Bahrain da Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa da Masar sun nemi mahukuntan Qatar su rufe gidan talbijin na Al Jazeera. Sun kuma ce ta rage hulɗa da ƙasar Iraqi sannan ta rufe […]