Gobara Ta Kashe Daliban Islamiyya 22 a Malaysia

Makarantar Darul Quran Ittifaqiyyah, in da dalibai suka rasa rayukansu a wata gobara

Gobara Ta Kashe Daliban Islamiyya 22 a Malaysia

Akalla daliban wata makarantar Islamiyya 22 da suka hada da malamai biyu sun rasa rayukansu sakamakon gobarar da ta tashi a dakin kwanansu da ke tsakiyar birnin Kuala Lumpur na kasar Malaysia. Rahotanni sun ce, masu aikin kashe gobara sun yi nasarar kashe wutar wadda ta tashi da safiyar yau a Darul Quran Ittifaqiyyah, in […]