‘Wasikun soyayya da Obama ya rubuta wa budurwarsa’

Wasikun da ke cike da bakin ciki daga Barack Obama a lokacin da yake matashi zuwa budurwarshi sun nuna rayuwar wani mai shekara 20 da ke fama da rashin tabbas na launin fata da matsayi da kuma kudi.

‘Wasikun soyayya da Obama ya rubuta wa budurwarsa’

Matashi Mista Obama da Alexandra Mcnear, wanda Obama ya hadu da shi a California, ne suka rubuta wasikun. Wasu daga cikinsu sun nuna kalubalen da shugaban Amurka na gaba ya fuskanta daga farko a lokacin yana aikin da ba ya kauna domin kawai a ci gaba da rayuwa. A kwanan nan ne aka wallafa wasikun […]