Ni ban bai wa ‘yan majalisar Kano cin hanci ba – Dangote

Ni ban bai wa ‘yan majalisar Kano cin hanci ba – Dangote

Attajirin dan kasuwar da ya fi kowa arziki a Afirka, Aliko Dangote, ya ce zargin bayar da cin hancin da ake masa “ba gaskiya ba ne.” A kwanakin baya ne Majalisar Dokokin jihar Kano ta kafa wani kwamiti wanda zai binciki zargin da ake wa attajirin kan bai wa majalisar kudi don su dakatar da […]

Shugaban Majalisar Dokokin Kano ya yi murabus

Shugaban Majalisar Dokokin Kano ya yi murabus

Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kano a Najeriya Kabiru Alhassan Rurum ya yi murabus, kamar yadda rahotanni suka bayyana. Shugaban ya yi murabus ne tare da mataimakin shugaban masu rinjaye Mai-fada Bello Kibiya. Ana zargin Alhassan Rurum da aikata wasu laifuka da suka shafi cin hanci. Sai dai shugaban ya musanta aikata wani laifi. Har ila […]