Kamfanin Kuli Kuli ya samu nasara a bajakolin Jihar Legas

Kamfanin Kuli Kuli ya samu nasara a bajakolin Jihar Legas

Kamfanin First Class Refreshment ya kasance daya daga cikin kamfanonin da suka yi fice gami da samun nasara a bajakolin da aka gudanar a jihar Legas dake kudancin Najeriya. Bajakolin wadda aka fara a ranar 2 ga watan Nuwanba zuwa yau Lahadi 11 ga watan na Nuwanba ta samu halartar manyan kamfanunuwa daga bangarorin nahiyoyi […]