Real Madrid ta ci ribar sayar da ‘yan zaman benci

Real Madrid ta ci ribar sayar da ‘yan zaman benci

Real Madrid na ci gaba da karfafa kungiyar wajen shigar da matasan ‘yan kwallo, domin tunkarar kakar wasanni da za a fara a cikin watan Agustan nan. Tuni Madrid din a kokarin da take na ganin ta taka rawar gani a fafatawar da za a fara, ta sayar da ‘yan wasanta masu zaman benci kan […]

Morata: Dan wasa mafi tsada a tarihin kungiyar Chelsea

Morata: Dan wasa mafi tsada a tarihin kungiyar Chelsea

Chelsea ta kammala daukar dan wasan Real Madrid, Alvaro Morata kan kudi fan miliyan 60 kan yarjejeniyar shekara biyar. Chelsea ta sayi dan wasan mai shekara 24 wanda ya ci kwallo 20 bayan da ya koma Real daga Juventus a matsayin wanda ta saya mafi tsada a tarihi. Kungiyar mai rike da kofin Premier ta […]