Amurkawa Na Murnar Aukuwar Kusufin Rana a Yau

Miliyoyin al’ummar Amurka na cike da farin ciki, in da suke dakon aukuwar kusufin rana a yau Litinin, wanda manazarta kimiyya suka bayyana a matsayin mafi tsanani da aka gani cikin shekaru 99.

Amurkawa Na Murnar Aukuwar Kusufin Rana a Yau

Miliyoyin al’ummar Amurka na cike da farin ciki, in da suke dakon aukuwar kusufin rana a yau Litinin, wanda manazarta kimiyya suka bayyana a matsayin mafi tsanani da aka gani cikin shekaru 99. Miliyoyin mnutanen Amurka sun tashi cike da murna saboda kusufin, in da suka yi dandazo a birane da dama, musamman wuraren da […]