An yi harbi kan ofishin jakadancin Israila a Jordan

An yi harbi kan ofishin jakadancin Israila a Jordan

An kashe wasu ‘yan kasar Jordan 2 aka kuma raunata wani dan kasar Isra’ila a lokacin da aka yi harbi a ofishin jakadancin Isra’ila dake Amman, babban birnin kasar Jordan. ‘Yansanda sun ce mamatan 2 suna aiki ne a wata masana’antar yin kujeru kuma sun shiga ofishin ne kafin yin harbin. Babu dai wani karin […]