Buhari ya yi alla-wadai da harin mujami’a a Najeriya

Buhari ya yi alla-wadai da harin mujami’a a Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da kazamin harin da aka kai wata mujami’a da ke Ozubulu kusa da birnin Onitsha a Jihar Anambra wanda ya yi sanadiyar mutuwar mutane 12 da jikkata 18. Fadar shugaban ta bayyana harin a matsayin kisan gillar da aka yiwa masu ibada. Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Anambra, […]

An kashe mutum 11 a coci

An kashe mutum 11 a coci

Akalla mutum 11 ne suka mutu bayan wasu ‘yan bindiga sun kai wani hari a wata coci da ke jihar Anambra a kudancin Najeriya, kamar yadda rundunar ‘yan sandan kasar ta bayyana. Kwamishinan ‘yan sandan jihar Garba Baba Umar ya ce al’amarin ya faru ne a cocin St Phillip’s Catholic Church, na garin Ozubulu da […]

Zaben Anambra: ‘Yaran Nnamdi Kanu za su gane kurensu’

Zaben Anambra: ‘Yaran Nnamdi Kanu za su gane kurensu’

Rundunar ‘yansandan Nigeria ta ce ta daura damarar yin maganin duk wani gungun mutane da za su nemi kawo rudani ko hana gudanar zaben gwamnan da za a yi a jihar Anambra ta shiyyar kudu-maso-gabashin kasar. ‘Yansandan na mayar da martani ne ga barazanar da kungiyar ‘yan aware ta IPOB karkashin jagorancin Nnamdi Kanu ke […]