Burnley ta dauki mai tsaron raga Anders Lindegaard

Burnley ta dauki mai tsaron raga Anders Lindegaard

Burnley ta dauki tsohon mai tsaron ragar Mancherster United Anders Lindegaard bisa yarjejeniya zuwa karshen kakar wasannin bana. Mai tsaron ragar Burnley din Tom Heaton na murmurewa daga tiyatar da aka yi masa a kafada, lamarin da ya sa Nick Pope ya maye gurbinsa na wucin gadi a wasa biyu na baya-bayan nan da suka […]