Taylor Swift tayi nasara a shari’ar ta da David Mueller

Taylor Swift tayi nasara a shari’ar ta da David Mueller

Mawakiya Taylor Swift ta samu wata gagarumai nasara a wata shari’ah da ta shiga tare da wani tsohon ma’aikacin gidan radio David Mueller bayan wata kotu ta zartar da hukunci akan karar da ya shigar kan cewar Swift ce ta sanya aka kore shi daga aikin sa sakamakon zargin kusantar ta da yayi. Swift ta […]