Matar Da Tafi Kowa Shekaru A Duniya Ta Mutu A Jamaica

Matar Da Tafi Kowa Shekaru A Duniya Ta Mutu A Jamaica

Matar da tafi kowa shekaru a duniya Violet Brown ta mutu a Jamaica tana da shekaru 117 da kwanaki 189 a duniya. Firaministan Jamaica Andrew Holness shi ya bayyana ta’azziyarsa a shafinsa na Facebook, inda ya kira ta da cewa “Mace wadda ta taka rawar gani kuma abar koyi” Matar wadda aka sani da suna […]