Nigeria: ‘Yan Sanda Uku Sun Mutu a Harin Gidan Zoo

A Najeriya 'yan sanda uku sun mutu a wani harin da wasu da ba a san su ba suka kai wa gidan zoo din Ogba da ke birnin Benin a jihar Edo.

Nigeria: ‘Yan Sanda Uku Sun Mutu a Harin Gidan Zoo

Wata sanarwar da Ministan Yada Labaran kasar, Alhaji Lai Mohammed, ya fitar ta yi Allah-wadai da harin da aka kai ranar Lahadi, inda aka saci shugaban gidan namun dajin Dokta Andy Ehanire. Mataimaki na musamman ga ministan, Segun Adeyemi, ya tura wata sanarwa ga manema labarai. Wadda a cikinta ya ce harin da aka kai […]