Nigeria: ‘A Ajiye Tsarin Mulki a Fuskanci Gaskiya’

Wani dattijon arewacin a Najeriya, Farfesa Ango Abdullahi ya shawarci mahukunta su jingine batun tsarin mulki su fuskanci zahirin gaskiya game da ci gaban kasar dunkulalliyar kasa guda.

Nigeria: ‘A Ajiye Tsarin Mulki a Fuskanci Gaskiya’

Ango Abdullahi Farfesa wanda shi ne mai magana da yawun Kungiyar Dattijan Arewa na wannan jawabi ne yayin da ake fuskantar tunzuri cikin yankin kudu maso gabashin Najeriya a baya-bayan nan. Ya ce mafita guda ga Najeriya ita ce a fada wa juna gaskiya a jingine “maganar takarda” don tabbatar da makomar kasar. “Ba maganar […]