Lionel Messi ya yi aure da rabin ransa tun suna yara

Lionel Messi ya yi aure da rabin ransa tun suna yara

An ɗaura auren tauraron ƙwallon ƙafa Lionel Messi da rabin ransa tun suna yarinta, Antonela Roccuzzo a garinsu Rosario cikin Argentina ranar Juma’a. Dan wasan na Barcelonan ya koma mahaifarsa Rosario domin shagalin aurensa da Antonella Roccuzzo, wadda suke tare kafin ya koma Spaniya a lokacin da yake dan shekara 13. Jaridar Argentina Clarín ta […]