Mourinho da Conte sun yi cacar-baki

Mourinho da Conte sun yi cacar-baki

Cacar-baki ta barke tsakanin kocin Chelsea Antonio Conte da na Manchester United Jose Mourinho, inda Conte ya ce ya kamata ya kashe wutar gabansa ya daina sa ido a harkokin wasu. Mourinho ya yi suka akan koci-koci da suke korafi a kan ‘yan wasansu da suke jinya, bayan da kungiyarsa ta yi nasara a karawar […]