Likitoci masu koyon aiki na yajin aiki a Nigeria

Kananan likitoci da ake kira Resident Doctors sun fara yajin aiki a Najeriya ranar Litinin domin matsa lamba ga gwamnati ta kara musu albashi.

Likitoci masu koyon aiki na yajin aiki a Nigeria

A wata sanarwa da likitocin suka fitar, da shugabansu Dr Olusegun Ola ya aikewa manema labarai, sun ce sun fara yajin aikin ne saboda ganin gwamnati ba ta shirya biya musu bukatun da suka dade suna korafi a kai ba don haka suka ce gara su daka yaji. Likitocin na bukatar gwamnati ta warware matsalar […]