Najeriya: ASUU Ta Janye Yajin Aiki

Najeriya: ASUU Ta Janye Yajin Aiki

Kungiyar malaman jami’o’i a Najeriya ta ASUU ta janye yajin aikin da take yi wanda ta kwashe sama da wata guda tana yi. Amma kungiyar ta janye yajin aikin ne da kashedin cewa za a biya masu bukatunsu nan da watan Oktoba mai zuwa a cewar jaridar Punch. Kafofin yadan labaran kasar da dama musamman […]

Yajin Aiki: Gwamnatin Tarraya Zata Gana Da Assu A Yau Din Nan

Yajin Aiki: Gwamnatin Tarraya Zata Gana Da Assu A Yau Din Nan

Ministan Kodago, Dr. Chris Ngige zai gana yau din nan da Shugabannin Kungiyar Malaman Jami’a wato ASSU a kokarin shawo kan ‘Yan Kungiyar su janye yajin aikin da suka tsunduma ciki. A wata sanarwa da Mataimakin Daraktan Yada Labarai ya fitar yace wakilan gwamnati a wajen tattaunawar sun hada da Ministan Ilimi Malam Adamu Adamu […]

Mene ne ya Fusata ASUU ta Soma Yajin Aikin Sai Baba-Ta-Gani?

Ranar Lahadi 13 ga watan Agusta, Malaman jami'a a Najeriya suka fara yajin aiki a dukkan jami'o'i mallakin gwamnati.

Mene ne ya Fusata ASUU ta Soma Yajin Aikin Sai Baba-Ta-Gani?

Malaman sun yi haka ne a karkashin kungiyarsu ta malaman jami’o’i, ASUU, inda shugaban kungiyar, Biodun Ogunyemi, ya bayyana wa maneman labarai wannan matakin nasu. Kuma kungiyar ta ce ta yanke wannan shawarar ce bayan da ta tattaro ra’ayoyin mambobinta da ke dukkan jami’o’in kasar, inda ta sha alwashin daina koyarwa da shirya jarrabawa, da […]

Kungiyar Asuu da Gwamnatin Kasa sun yi Dawajewa

Ana tsammanin samun nasara akan matsalar yajin aikin jam’oi, gwannatin kasa ta tattauna akan yajin aiki tace zata duba lamarin da gaggawa,

Kungiyar Asuu da  Gwamnatin Kasa sun yi Dawajewa

Ana tsammanin samun nasara  akan matsalar yajin aikin jam’oi, gwannatin kasa ta tattauna akan yajin aiki tace zata duba lamarin da gaggawa, . Kungiyar Asuu ta tattauna da sanatan aiki Mr Chris Ngige a shabiyar ga watan Agusta, kuma gwamnatin kasa tace zata gyara biyan kudi ga kwamutin Asuu a ko wana wata. Nan tace […]

Yajin aikin kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ya tsayar da komai a jami’o’i

Kungiyar Malaman Jami’o’i ta ASUU ta fara yajin aiki inda hakan ya kawo cikas ga jarabawar da wasu jami’o’in suke yi.

Yajin aikin kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ya tsayar da komai a jami’o’i

Kungiyar Malaman Jami’o’i ta ASUU ta fara yajin aiki inda hakan ya kawo cikas ga jarabawar da wasu jami’o’in suke yi. Malaman sun zargi Gwamnatin Tarayya da gaza cika yarjejeniyar da ta yi da kungiyar tun shekarar 2009. Kungiyar ta dauki matakin shiga yajin aikin a taron gaggawa da shugabannin kungiyar na kasa suka gudanar […]

ASUU ta fara yajin aikin sai baba ta gani a Nigeria

Kungiyar malaman jami'oin na Najeriya (ASUU) sun shiga yajin aiki, inda malamai suka dakatar da koyarwa da sauran ayyukan da suka shafi karatu a daukacin jami'oin gwamnatin tarayya da ke kasar.

ASUU ta fara yajin aikin sai baba ta gani a Nigeria

Kungiyar ta ce ta shiga yajin aikin ne wanda ya fara aiki a ranar Lahadi saboda rashin aiwatar da yarjejniyar da ta cimma da gwamnatin a shekarar 2009. Cikin batutuwan da kungiyar ke korafi a kai sun hada da rashin zuba isassun kudade a jami’oi da rashin biyan malamai cikakken albashi da rashin biyansu ragowar […]