An Yi Kira Ga Gwamnatin Najeriya Ta Dauki Matakin Murkushe Boko Haram.

Wannan kiran ya biyo bayan wani sabon vidiyo da Abubakar Shekau ya fitar.

An Yi Kira Ga Gwamnatin Najeriya Ta Dauki Matakin Murkushe Boko Haram.

Masana harkokin tsaro suna kira gwamnatin tarayyar Najeriya ta dauki matakan ba sani ba sabo, wajen tura dakarun kasar cikin dajin Sambisa domin su gama da mayakan sa kai na Boko Haram zama daya. Baba Yola Mohammed Toungo yayi kiran da gwamnati ta tura illahirin dakarun Najeriya zuwa dajin Sambisa inda za’a yi ta, ta […]