Wanne Mataki Buhari Zai Dauka Kan Babachir?

Hankulan wasu 'yan Najeriya sun karkata zuwa irin matakin da shugaban Najeriya zai dauka kan sakataren gwamnatin tarayyar Najeriya da shugaban hukumar leken asirin Najeriya da aka dakatar kan zarginsu da aikata ba-dai-dai-ba.

Wanne Mataki Buhari Zai Dauka Kan Babachir?

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya dai ya karbi sakamakon binciken da aka gudanar kan zargin almundahana da ake yi wa manyan jami’an gwamnatinnasa biyu ne a ranar Laraba. A watan Afrilu ne dai shugaban ya umarci wani kwamiti karkashin jagorancin mataimakinsa ya binciki sakataren gwamnatin kasar da kuma shugaban hukumar tattara bayanan sirri ta NIA, […]

Shugaba Buhari Ya Karbi Rahoto Kan Lawal Babachir da Ayo Oke

Shugaba Buhari Ya Karbi Rahoto Kan Lawal Babachir da Ayo Oke

Kwamitin da mataimakin shugaban kasar Najeriya farfesa Yemi Osibajo ke jagoranta ya mikawa shugaban kasa rahotan cikakken binciken da ya gudanar na zargin wata badakala da ake yiwa sakataren gwamnatin tarayya da aka dakatar da Ambasada Ayo Oke. A yau Laraba ne gwamnatin Buhari ta bayar da sanarwar dage taron da take gudanarwa na mako-mako, […]

Mene ne Shugaba Buhari Bai Fada Ba a Jawabinsa?

Yayin da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi wa al'ummar Najeriya jawabi, akwai wasu manyan batutuwa da jama'ar kasar suke ganin ya dace shugaban ya tabo amma bai yi maganarsu ba.

Mene ne Shugaba Buhari Bai Fada Ba a Jawabinsa?

Akwai masu ganin cewa jawabin shugaban ya fi mayar da hankali ne a kan mayar da martani ga masu fafutikar ballewa daga Najeriya. Sai dai jawabin ya tabo batun tsaro musamman yaki da Boko Haram da satar mutane don neman kudin fansa da kuma rikicin Fulani makiyaya da manoma. Har ila yau akwai al’amura da […]