Yaushe Rabon Buhari Da Yin Taron Ministoci?

A ranar Laraba ne Shugaba Muhammadu Buhari ya jagoranci taron majalisar ministoci na farko cikin bayan tafiyarsa jinya Birtaniya, wata uku da suka gabata.

Yaushe Rabon Buhari Da Yin Taron Ministoci?

Mai magana da yawun shugaba Buhari kan yada labarai Femi Adesina ne ya wallafa shigar shugaban taron a shafinsa na Twitter. A zaman majalisar na ranar Laraba, shugaban ya karbi bakuncin kungiyar kwallon kwando ta mata ta kasar, D’Tigress. Shugaban ya koma Najeriyar ne daga Birtaniya a ranar 19 ga watan Agusta, inda ya shafe […]

Buhari ya Soke Taron Ministocin na Wannan Makon

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya soke taron ministoci na wannan mako, wanda shi ne na farko da aka yi tsammanin zai halarta bayan dawowarsa daga jinyar da ya shafe fiye da wata uku yana yi a Birtaniya.

Buhari ya Soke Taron Ministocin na Wannan Makon

Mai ba shi shawara ba musamman kan harkar yada labarai Femi Adesina ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a ranar Laraba da safe gabannin lokacin da aka saba fara taron. Ba a dai bayyana dalilin daukar wanan mataki ba, amma dama shugaban yana aiki ne daga gida tun bayan dawowarsa daga […]