Bankuna na asarar N2.2bn ga ‘Yan damfara, inji Babban Bankin Kasa

Bankuna na asarar N2.2bn ga ‘Yan damfara, inji Babban Bankin Kasa

Babban bankin kasa wato (CBN) ya sanar da cewar wani tsarin yarjejeniya tsakanin bankuna na kasa ya bada rahotannin cewar an samu karin korafin kararrakin damfara sama da kashi 1,200 a cikin shekarar 2016, kiyasin wajen biliyan N2.19 idan aka kwatanta da kararrakin da aka shigar a shekarar 2014. Bayanan baya bayan nan sun yi […]