‘An kashe ‘yan Nigeria 97 a Cameroon’

Wasu 'yan Najeriya sun ce ana gallaza musu kuma an kashen 'yan Najeriya 97 a yankin Bakassi da ya koma hannun Kamaru daga Najeriya.

‘Yan Najeriyan da suka arce daga yakin Bakassin sun yi zargin cewar jandarmomi na bin gida-gida domin karbar kudaden haraji, wanda suka ce ana tsawwala musu kuma sukan harbe wadanda suke nuna musu turjiya. A nata bangaren, gwamnatin Najeriya ta ce rahoton gallazawa ‘yan kasar a Kamaru ya saba wa yarjejeniyar da kasashen biyu suka […]

‘Yan Nigeria na cikin ‘kunci’ bayan an korosu daga Bakassi

‘Yan Nigeria na cikin ‘kunci’ bayan an korosu daga Bakassi

Wasu ‘yan Najeriya fiye da 300 na can suna zaman gudun hijira cikin wani yanayi da suka ce mawuyaci ne a jihar Kuros Ribas, bayan da suka tsere daga kasar Kamaru. Sun samu kansu a cikin irin wannan hali ne bayan da suka tsere da kyar daga tsibirin na Bakassi, wanda Najeriyar ta mika wa […]