Jacob Zuma ya Tsallake Rijiya da Baya

Jacob Zuma ya Tsallake Rijiya da Baya

Shugaba Jacob Zuma ya tsallake kuri’ar raba gardama da majalisar dokokin Afrika ta Kudu ta kada a yau Talata domin tsigeshi daga kan karagar mulki a bisa zargin cin hanci da rashawa da jam’iyyar adawa Democratic Alliance ta fitar. ‘Yan jam’iyyar ANC mai mulki a kasar sunyi ta wake wake da kade kade a yayin […]