Amurka ta gargadi Syria kan hari da sinadari mai guba

Amurka ta gargadi Syria kan hari da sinadari mai guba

Amurka ta ce ta gano wani shiri da gwamnatin Syria ke yi na kai hari da sinadari mai guba kuma ta gargade ta kan hakan. Fadar White House ta ce shirin da Syriar ke yi ya yi kama da wanda ta yi gabanin harin da ta kai da sinadari mai guba a watan Afrilu. Mutane […]