Nigeria na da muhimmanci a wurina – Bill Gates

Nigeria na da muhimmanci a wurina – Bill Gates

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Bill Gates, ya ce Najeriya tana daya daga cikin kasashen da yake sanya ido kansu sosai. Bill Gates wanda ya bayyana haka a wata hira da BBC, ya ce kasar tana da muhimmanci ne a wurinsa saboda ita ce ta fi kowace kasa yawan al’umma a nahiyar […]