Amurka za ta ladabtar da kwamandan sojan ruwanta

Rundunar sojan ruwan Amurka ta ce za ta ladabtar da matukan jiragenta fiye da 10 saboda yadda sojojin ruwan kasar bakwai suka mutu a cikin wata taho-mu-gama tsakanin jirginsu da wani jirgin ruwan dakon kaya na kasar Philiphines a watan Yuni.

Amurka za ta ladabtar da kwamandan sojan ruwanta

Mataimakin Babban Hafsan Sojan Ruwa, Admiral Bill Moran, ya ce daga yau kwamandan da ke bayar da umarni a jirgin yakin tare da wasu manyan jami’an sojan da ke aiki a jirgin su 2 ba za su sake fita aiki da jirgin ba. Ya ce yanzu rundunar sojan ruwan ba ta da kwarin gwiwa game […]