Liverpool ta watsa wa Barcelona kasa a ido kan Coutinho

Liverpool ta ce dan wasan tsakiyarta na kasar Brazil Philippe Coutinho "tabbas" ba na sayarwa ne.

Liverpool ta watsa wa Barcelona kasa a ido kan Coutinho

A ranar Laraba ce, kungiyar ta ce a kai kasuwa ga tayin yuro miliyan 100 da Barcelona sake yi wa dan wasan mai shekara 25. Tayin Barca na farko, wanda nan take Liverpool ta ce albarka, ya kunshi biyan kusan yuro miliyan 77, da karin yuro miliyan 13 da rabi a kai. A cikin wata […]

Borussia Dortmund ta rasa inda Dembele yake

Borussia Dortmund ta rasa inda Dembele yake

Kociyan Borussia Dortmund ya ce dan wasansu da Barcelona ke nema fafurfafur Ousmane Dembele, domin maye gurbin Neymar bai halarci atisayen kungiyar ta Jamus ba a yau Alhamis. Peter Bosz ya ce kungiyar ta Bundesliga ta kasa samun wani bayani ko ji daga dan wasan na gaba na Faransa mai shekara 20. Kociyan ya ce […]