Na bar wadanda suka yi min sharri da Allah – Bukar

Na bar wadanda suka yi min sharri da Allah – Bukar

Sanata Bukar Abba Ibrahim ya shaida wa BBC cewa sharrin siyasa ne ya sa aka bayyanar da wani bidiyo da ke nuna shi tsirara, tare da wasu ‘yan mata biyu. Tsohon gwamnan Yoben ya bayyana hakan ne a hirar da ya yi da sashen Hausa na BBC ranar Talata, bayan da kafar yada labarai ta […]