Masu shayi sun koka da tsadar burodi a Kaduna

Masu shayi sun koka da tsadar burodi a Kaduna

Wasu masu sayar da shayi a jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya, na kokawa game da tsadar burodi, wato abokin tafiyar shayi, duk da faduwar farashin kayayyakin da ake bukata wajen sarrafa shi a kasar. Masu shayin wadanda ke cewa tun da yanzu kayan sarrafa burodi kamar fulawa, da yis da sauransu sun sauka, kamata […]