Burundi ta Fice Daga Kotun ICC

Burundi ta kasance kasar ta farko a nahiyar Afirka da ta fice daga Kotun hukunta manyan laifuka ta ICC.

Burundi ta Fice Daga Kotun ICC

Tun a bara ne dai kasar ta sanar da Majalisar dinkin duniya cewa za ta fice daga kotun. Ha kuma wannan lamari ya tabbata a yanzu. A yanzu dai ana yi wa wannan batu kallon zakaran gwajin dafi ga yunkurin samar da adalci ko shari’a a tsakanin kasa da kasa. Batun dai ya ba mutane […]

Harin gurneti ya raunata mutane a Burundi

Rundunar ‘yan Sandan kasar Burundi ta ce akalla mutane 29 sun jikkata, yayinda mutun daya ya rasa ransa a wani harin gurneti da aka kai cikin babban birnin kasar Bujumbura, a daren jiya Alhamis.

Harin gurneti ya raunata mutane a Burundi

Rundunar ‘yan Sandan kasar Burundi ta ce akalla mutane 29 sun jikkata, yayinda mutun daya ya rasa ransa a wani harin gurneti da aka kai cikin babban birnin kasar Bujumbura, a daren jiya Alhamis. Kakkakin ‘yan sandan kasar Pierre Nkrukiye, ya ce an kai harin ne kan wata mashaya da ke yankin Buyenzi a babban […]