BOKO HARAM: Amurka Ta Sake Alkawarin Taimaka Ma Najeriya

Wata tawagar jami'an Amurka ta sake karfafa ma Najeriya gwiwa ta wajen sake yin alkawarin taimaka ma ta a yaki da Boko Haram.

BOKO HARAM: Amurka Ta Sake Alkawarin Taimaka Ma Najeriya

Yayin da kungiyar Boko Haram ke zafafa hare-harenta a arewa maso gabashin Najeriya, Amurka, wadda a baya ta sha alwashin taimaka ma Najeriya, ta kuma sake alkawarin taimaka ma Najeriya a cigaba da yakin da ta ke yi da Boko Haram. Wata tawagar jakadan Amurka a Najeriya ce ta yi alkawari na baya-bayan nan, a […]