Kotu Ta Amince Gwamnati Ta Rike Kudaden Diezani

Biyo bayan karar da hukumar EFCC ta shigar yanzu wata kotun Legas ta tabbatarwa gwamnatin tarayyar Najeriya mallakar kudaden da aka gano tsohuwar ministar man fetur Alison Madueke ta wawure

Kotu Ta Amince Gwamnati Ta Rike Kudaden Diezani

Ranar 9 ga wannan watan ne Justice Chuka Obiozo na kotun tarayya dake Legas ya zartas da hukumci na wucin gadi da ya mallakawa gwamnatin tarayya makudan kudaden da aka gano su cikin bankin Stirlin. Hukumcin alkalin ya biyo karar da hukumar EFCC ta shigar ne. A hukumcin farko alkalin ya umurci bakin ko kuma […]

Kotu Ta Mallakawa Gwamnatin Najeriya Wasu Gidajen Mrs Madueke dake Legas

A Legas Alkali Chuka Obiozo ya mallakawa gwamnatin Najeriya wasu gidajen Mrs Madueke, tsohuwar ministar man fetur, dake wata unguwar masu hannu da shuni a jihar Legas kamar yadda hukumar dake yaki da cin hanci da rashawa, wato EFCC ta bukata

Kotu Ta Mallakawa Gwamnatin Najeriya Wasu Gidajen Mrs Madueke dake Legas

              WASHINGTON DC —  Hukumar EFCC ce ta gabatar da kara a gaban kotun Chuka Obiozo inda ta gabatar da sheidu da suka tabbatar an sayi gidajen ne da kudaden gwamnati. Gidajen suna tsibirin Banana Island ne, wata unguwa ta masu hannu da shuni a jihar Legas. A ranar […]