Nigeria: Evans Ya Amsa Lafinsa Na ‘Satar Mutane’ a Kotu

Madugun nan da ake zargi da satar mutane don karbar kudin fansa a Najeriya, ya amsa laifin da ake tuhumarsa da shi na hada tuggu don sace mutane ya yi garkuwa da su a gaban wata babbar kotu a Legas.

Nigeria: Evans Ya Amsa Lafinsa Na ‘Satar Mutane’ a Kotu

An gurfanar da Chukwudumeme Onwuamadike, wanda aka fi sani da Evans, ne a ranar Laraba a babbar kotun jihar da ke Ikeja a gaban mai shari’a Akin Oshodi. Tun a farkon watan Yuni ne aka cafke Evans da wasu mutum biyar inda daga bisani aka gurfanar da su a gaban babbar kotun kan tuhumarsu da […]