Kungiyar “Concerned Nigerians” Ta Ce Shugaba Buhari Ya Dawo Kan Aiki Ko a Tsige Shi

Kungiyar “Concerned Nigerians” Ta Ce Shugaba Buhari Ya Dawo Kan Aiki Ko a Tsige Shi

Wata kungiya mai rajin kare demokuradiyya a Najeriya da ake kira “group of concerned Nigerians”, ta yi kira ga majalisar ministoci data dokokin tarayya su gaggauta kafa komiti da zai tantance lafiyar shugaba Muhammadu Buhari ganin ya kusa cika kwanaki 90 baya kasar. Shugaba Buhari dai tun a farko farkon watan Mayu ne ya tafi […]