Congo: Mutane milyan 4 sun tserewa rikici

Congo: Mutane milyan 4 sun tserewa rikici

Tashe-tashen hankula masu nasaba da kabilanci sun sa mutane milyan 4 baro yankin kudanci Kasai na kasar Congo. Hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta MDD, ta sanar da cewa a yankin na kudancin Kasai, rade-radi na cewa ana kashe mutane tare da yi wa mata fyade. Tun dai bayan kisan wani basarake na wata […]