Gwamnatin Nigeria ce ta 35 a Afirka – Gidauniyar Mo Ibrahim

Najeriya tana mataki na 35 a rahoton kididdigar shekara-shekara kan yanayin gwamnatoci a nahiyar Afirka, wanda Gidauniyar Mo Ibrahim ta fitar a birnin Dakar na kasar Senegal ranar Litinin.

Gwamnatin Nigeria ce ta 35 a Afirka – Gidauniyar Mo Ibrahim

Kodayake rahoton ya ce gwamnatin Najeriya ta dan yi aiki a tsawon shekara biyar da suka wuce, kuma ta samu maki 48.1 cikin 100. Sai dai abin da kasar ta samun ya yi kasa da adadin tsaka-tsaki na kasashen yankin Yammacin Afirka wato maki 53.8. Har ila yau Najeriya ta samu maki mai yawa a […]

Kotu Ta Baiwa Ghana Damar Hako Mai a Kan Iyakarta ta Côte D’Ivoire

Kotun karkashin jagorancin alkali Boualem ta ce Ghana bata mamaye kan iyakar Cote ‘d Ivoire ba sakamakon aikin nata na tono danyen man, kamar yadda Cote d’ Ivoiren ke ikirari a baya.

Kotu Ta Baiwa Ghana Damar Hako Mai a Kan Iyakarta ta Côte D’Ivoire

Kotun warware rikice-rikice a tsakanin kasashen duniya da ke birnin Hamburg na kasar Jamus, ta yanke hukuncin mikawa Ghana damar ci gaba da aikin hako man fetur a yankin kan iyakarta da Ivory Coast, matakin da ya kawo karshen tsawon shekarun takun-saka tsakanin kasashen biyu. Kamfanin Tullow Oil da ke gudanar da aikin bincike da […]

Mutane Milliyan 9 a Afrika Na Iya Mutuwa Saboda Katse Tallafin HIV

Sakamakon wani bincike ya nuna cewa akalla mutane miliyan 9 zasu rasa rayukansu a kasashen Afirka ta kudu da Cote D’Ivoire sakamakon katse tallafin kudaden taimakawa masu fama da cutar kanjamau da shugaban Amurka Donald Trump yayi.

Mutane Milliyan 9 a Afrika Na Iya Mutuwa Saboda Katse Tallafin HIV

Sakamakon wani bincike ya nuna cewa akalla mutane miliyan 9 zasu rasa rayukansu a kasashen Afirka ta kudu da Cote D’Ivoire sakamakon katse tallafin kudaden taimakawa masu fama da cutar kanjamau da shugaban Amurka Donald Trump yayi. Wani binciken farko da aka gudanar kan illar janye tallafin da Amurka tayi, ya nunawa masana kimiya cewar […]