Gobarar tankar mai ta kashe mutane a Cross River

Gobarar tankar mai ta kashe mutane a Cross River

Hukumomi a Najeriya sun fara bincike kan fashewar wata tankar gas a jihar Cross River da ke yankin Niger Delta mai arzikin mai. ‘Yan sanda sun ce a kalla mutum goma ne suka mutu, bayan fashewar wata tankar mai a jihar Cross River, lamarin ya janyo gobara. Yayin da wasu mutane fiye da goma ne […]