Messi Yana Jan Kafa Wajen Sabunta Yarjejeniya Da Barcelona

Mai yiwuwa ne Lionel Messi ya raba gari da kungiyar Barcelona a karshen kakar wasa ta bana, ganin yadda dan wasan ke cigaba da jan kafa wajen rattaba hannu kan sabuwar yarjejeniya da kungiyar.

Messi Yana Jan Kafa Wajen Sabunta Yarjejeniya Da Barcelona

Majiyoyi kwarara sun rawaito cewa Messi mai shekaru 30,  har yanzu bai yanke hukunci na karshe ba, dangane da cigaba da zamansa a kungiyar ta Barcelona. A cewar jaridar Daily Express da ake wallafawa a turai, wannan rashin tabbbas, da ke fuskantar Barcelona, ya biyo bayan gazawar kungiyar, wajen sayan Philippe Coutinho daga Liverpool da […]