Buhari zai iya dawowa kafin karshen watan Agusta

Manyan shedu sun tabbatar da dawowar shugaban kasa general Muhammadu Buhari kafun karshen watan nan na August

Buhari zai iya dawowa kafin karshen watan Agusta

Manyan shaidu sun tabbatar da dawowar shugaban kasa Muhammadu Buhari kafin karshen watan nan na August. Majiyar labarai ta daily times ta ce  in Allah Ya yarda da Muhammadu Buhari za ayi shagalin babbar sallah a Nijeriya.  Daya daga cikin mataimakin General Muhammadu Buhari yace duk an shirya yadda za a tarbi  shugaban kasa. Mataimakin […]