An Daure Wani Ma’aikacin Gwamnati Saboda Zagin Gwamna Dankwambo

An Daure Wani Ma’aikacin Gwamnati Saboda Zagin Gwamna Dankwambo

Wata Kotun Majistire a Gombe ta tsare wani ma’aikacin gwamnatin jihar a kurkuku saboda zarginsa da zagin Gwamnan Jihar Ibrahim Hassan Dankwambo da mahaifiyarsa. Inuwa Dattijo wanda akafi sani da suna Maitaya wanda ke aiki da hukumar walwala ta jihar ne ya shigar da Abubakar Adamu dan shekara 35 wanda ke aiki da ma’aikatar ilimi […]