‘Yan Bindiga Sun Kashe Sifeton ‘Yan Sanda Da Kwamandan ‘Ya Sintiri Sun Kuma Yi Awon Gaba Da Mata 2

‘Yan Bindiga Sun Kashe Sifeton ‘Yan Sanda Da Kwamandan ‘Ya Sintiri Sun Kuma Yi Awon Gaba Da Mata 2

Wasu fusatattun ‘yan bindiga sun harbe har lahira wani sifeton ‘yan sanda da kwamandan ‘yan sintirin jihar Kaduna, haka kuma sunyi awon gaba da wasu ‘yan mata 2 a Unguwar Katsinawa, Shika cikin Karamar Hukumar Giwa ta jihar Kaduna. Yayin da yake tabbatarwa gidan jaridar Daily trust faruwar lamarin, kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna, […]

Ana Tsare Da Wani Mutum Dan Shekara 29 Bisa Zargin Kisan Dan Sanda A Jihar Nassarawa

Ana Tsare Da Wani Mutum Dan Shekara 29 Bisa Zargin Kisan Dan Sanda A Jihar Nassarawa

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Nassarawa ranar Talata sun tabbatar da kama wani mutum dan shekara 29 bisa zargin kisan wani dan sanda mai suna Cpl. Sunday Ayuba a Karamar Hukumar Karu dake cikin Jihar. Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar DSP Kennedy Idirisu shi ya fadawa Kamfanin Dillancin Labarai na NAN a garin lafiya cewa wanda […]