An Baiwa Gwamnatin Tarayya Wa’adi Kan Cin Zarafin Dan Jarida A Kaduna

An Baiwa Gwamnatin Tarayya Wa’adi Kan Cin Zarafin Dan Jarida A Kaduna

Ana zargin ‘Yansanda sun ci zarafin wakilin gidan rediyon Deutsche Welle dake kaduna a wata zanga-zangar ‘yan shi’a. An baiwa gwamnatin Najeriya wa’adin mako daya ta maidawa wakilin Sashen Hausa na gidan Rediyon Deutsche Welle a Kaduna Ibrahima Yakuba, kayan aikinsa da aka lalata. Wata kungiyar kare ‘yancin Bil’Adama da ake kira da cibiyar wanzarda […]