Majalisar dokokin Amurka ta gayyaci dan Donald Trump

Majalisar dokokin Amurka ta gayyaci dan Donald Trump

‘Yan majalisar dokokin Amurka sun nemi dan gidan Shugaban kasar, Donald Trump Junior da ya bayyana a gabansu kan batun mallakar bayanan batanci ga abokiyar takarar mahaifinsa, Hillary Clinton. Donald Trump Junior dai ya ce bai yi wa mahaifinsa magana ba kan haduwa da wata lauya ‘yar kasar Russia wadda ta nemi ta tallafa wa […]