An cafke mutane 15 kan kashe dorinar ruwa a Nijar

A kalla mutane 15 ne hukumomin yankin Ayarou a jihar Tillabery ta jumhuiriyar Nijar da ke yammacin kasar suka kama kan kashe wata dorinar ruwa.

An cafke mutane 15 kan kashe dorinar ruwa a Nijar

Mutanen dai sun ce dorinar na barazana ga rayukansu da kuma na dokiyoyinsu. Dorinar da aka kashen na yin ta’annati ne ga al’barkatun noman a gonakin manoman yankin da ke bakin kogin kwara a kasar ta Nijar. Haka kuma ta na hallaka shanun jama’ar yankin. Ta kuma hana jiragen ruwa yin shawagi a kan kogin […]