Ana Zaben Shugaban Kasa a Angola

An bude runfunan zaben shugaban kasa a Angola, zaben da zai kawo karshen mulkin Jose Eduardo Dos Santos wanda ya shafe shekaru kusan 40 yana shugabanci a kasar.

Ana Zaben Shugaban Kasa a Angola

Rahotanni sun ce an samu tsaikun bude runfunan zaben a Luanda babban birnin kasar. Duk da dai Dos Santos ya kauracewa tsayawa takara amma ana sa ran dan takarar Jam’iyyarsa ta MPLA zai lashe zaben. Ana ganin zaben dai a matsayin wani makamin tabbatar da sauyi a Angola, bayan shugaba Dos Santos ya ki yin […]