Kungiyar Malaman jami’a tace Sojoji Sun Shara Karya.

Malaman jamiaar Maiduguri sunce jamiaan tsaro sun shara karya domin sun sanar da duniya cewa sun kwato mutanen da 'yan Boko Haram suka yi garkuwa dasu ashe matattu suka kwato.

Kungiyar Malaman jami’a tace Sojoji Sun Shara Karya.

  Kungiyar Malamai jami’a reshen Maiduguri sun bayyana alhinin su game da rasuwar wasu abokan aikin su da aka kashe sakamakon kwanton bauna da ‘yan kungiyar Boko Haram tayi musu. Da yake Magana da wakilin Sashen Hausa, Haruna Dauda Biu, shugaban kungiyar Malaman Dr. Daniel Mamman yace yana mika taaziyar kungiyar ga iyaye da ‘yan […]