Malaman Jami’ar Bayero Sun Tallafawa ‘Yan Gudun Hijira

Malaman Jami’ar Bayero Sun Tallafawa ‘Yan Gudun Hijira

WASHINGTON,DC — Shugaban Kungiyar malaman Jami’ar Dr Ibrahim Magaji Barde yace akwai bukatar ‘yan Najeriya su taimakawa ‘yan gudun hijira da rikicin Boko Haram ya daidaita a arewa maso gabashin kasar. Dr Barde ya yi wannan kiran ne lokacin da yake mika agajin kayan abinci ga wadansu ‘yan gudun hijira da rikicin Boko Haram din ya […]