Mafita A Yajin Aikin Likitocin Najeriya

Likiciyar farko mace a arewacin Najeriya Dr. Maryamu Dija Ogebe ta bayyana cewa, gazawar gwamnati ke haifar da yajin aiki

Mafita A Yajin Aikin Likitocin Najeriya

A cikin hirarta da Sashen Hausa, Dr. Ogebe tace duk da yake likitici suna daukar rantsuwar kare rayukan al’umma ko ta wanne hali kafin fara aiki, suma mutane ne kamar sauran ‘yan Najeriya, sabili da haka ba za a yi masu adalci ba idan aka yi watsi da bukatunsu a kuma bukacesu su cika wannan […]