Wata mata da daba wa mijinta kwalba a Zamfara

Wata mata mai suna Hauwa’u ta daba wa mijinta kwalba a kirji da baya a yankin Filin Jirgi da ke Gusau a Jihar Zamfara.

Wata mata da daba wa mijinta kwalba a Zamfara

Wata mata mai suna Hauwa’u ta daba wa mijinta kwalba a kirji da baya a yankin Filin Jirgi da ke Gusau a Jihar Zamfara. Mai magana da yawun Asibitin kwararru na Yariman Bakura a Gusau, Auwal Usman Ruwan  Doruwa ya tabbatar da aukuwar lamarin, inda ya ce an kawo mutumin mai suna Bilyaminu Yusuf, kuma […]